Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Wasanni
Share
Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

Shirin duniyar wasanni na wanna makon tare da Abdurrahma Gambo Ahmad ya tattauna ne game da jadawalin kasashen duniya 32 da za su fafata a gasar cin kofin duniya a Rasha a badi. Shirin ya tattauna da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wadda ta bayyana irin kintsawarta don ganin cewa ta kai ga gaci a gasar, yayin da hukumar ta NFF ta ce, a wannan karo za ta kawo kofin Najeriya.

Comments