Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Wasanni
Share
  • 1 year ago
Wasannin nema shiga gurabun gasar cin kofin duniya na 2022

Wasannin nema shiga gurabun gasar cin kofin duniya na 2022

Kungiyoyin kwallon kafa a kasashen duniya na ci gaba da fafatawa domin samun guraban shigar gasar neman kofin duniya na 2022 da za a yi a Rasha.
A cikin wannan shiri, AbdurRahman Gambo Ahmad, ya yi mana dubi a game da yunkurin da wasu kasashe a nahiyar Afirka ke yi na shiga gasar.

Comments