Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Wasanni
Share
  • 2 years ago
Tsoffin 'yan wasan Najeriya sun yi wasa a Bauchi

Tsoffin 'yan wasan Najeriya sun yi wasa a Bauchi

Shirin duniyar wasanni tare da Ramatu Garba Baba na wannan makon ya tattauna ne kan tsoffin 'yan wasan Najeriya na Super Eagles da suka  yi wasan kwallon kafa a jihar Bauchi a filin wasa na Abubakar Tafawa Balewa domin neman kudin da za a tallafa wa 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a Najeriya. Daga cikin wadanda suka buga wasan akwai Kanu Nwanko da Tijjani Babangida da Victor Ikpeba da dai sauransu.

Comments