Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Wasanni
Share
  • 1 year ago
Makomar 'Yan Kokuwar Nijar

Makomar 'Yan Kokuwar Nijar

Shirin Duniyar Wasanni ya leka ne Kokuwar gargajiyar Nijar da ake gudanarwa a Jihar Tawa a bana. Shirin ya yi nazari akan makomar 'Yan Kokuwar musamman samun ayyukan yi bayan kammala kokuwar da ake gudanarwa duk shekara tsakanin Jihohin kasar.

Comments