Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Tattaunawa
Share
  • 1 year ago
Ra'ayoyi:Kalubalen da ke gaban sabon shugaban Faransa

Ra'ayoyi:Kalubalen da ke gaban sabon shugaban Faransa

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci, ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan kalubalen da ke gaban sabon shugaban kasar Faransa da aka rantsar a ranar Lahadin da ta gabata, Emmanuel Macron.

Comments