Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Tattaunawa
Share
  • 1 year ago
Gidauniyar  Oslo dan taikamawa mutanen dake Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi dake fama da r

Gidauniyar Oslo dan taikamawa mutanen dake Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi dake fama da r

Majalisar  Dinkin Duniya ta tara Dala miliyan 672 a taron gidauniyar da tayi a Oslo dan taikamawa mutanen dake Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi dake fama da rashin abincin.
Wannan kudi dai kashi daya bisa uku ne na kudin da Majalisar tace tana bukata dan tallafawa wadanan miliyoyin jama’a da rikicin boko haram ya shafa.
Mahaman Salissou Hamissou ya tattaro ra'ayoyin masu saurare.

Comments