Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Muhalli
Share
  • 1 year ago
Alakar Hunturu a bana da canjin yanayi

Alakar Hunturu a bana da canjin yanayi

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ne game da yanayin hunturu da aka shiga a bana musamman yadda ya tsananta a arewacin Najeriya tare da nazari akan alakarsa da canjin yanayi. Shirin ya zanta da masana muhalli

Comments