Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Kasuwanci
Share
Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya

Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahin Shikal ya mayar da hankali ne kan bikin kasuwar baje koli ta duniya da aka gudanar a karon farko  cikin shekaru shida a birnin Jos na jihar Filato da ke Najeriya. An dai shafe tsawon shekaru shida ba tare da an gudanar da bikin kasuwar baje kolin ba saboda matsalar tsaro.

Comments