Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Kasuwanci
Share
Kalubalen hanyoyin adana amfanin gona a Najeriya

Kalubalen hanyoyin adana amfanin gona a Najeriya

Shirin an kasuwa a kai miki dole ya tattauna ne kan matsalar da manoma da ma 'yan kasuwa ke fama da ita na rashin ingantattun hanyoyin da za'a bi wajen adana kayan amfanin gona bayan an girbe su, musamman wadanda suke da saurin lalacewa kamar su Tumatir da sauransu.

Comments