Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Kasuwanci
Share
  • 2 years ago
Hada-hadar kasuwanci a Singa da ke Kano

Hada-hadar kasuwanci a Singa da ke Kano

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdullahi Isa ya yi tattaki ne zuwa kasuwar Singa da ke birnin Kano a Najeriya, inda tarihi ya nuna cewa fiye da shekaru hamsin kenan da ake gudanar da harkokin kasuwanci a kasuwar, inda baki daga kasashen ketare ke hada-hada. Sai dai a wannan lokacin kasuwar ta samu koma baya saboda matsalar tattalin arziki.

Comments