Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Ilimi Hasken Rayuwa
Share
  • 1 year ago
Shafin Facebook na hausa

Shafin Facebook na hausa

Shafin zumunta na Facebook ya kirkiro da shafin Hausa, sakamakon yadda hausawa ke amfani da shafin kamar sauran kabilu a duniya. Facebook ya kaddamar da tsarin ne a 1 ga watan Agusta 2016. Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna game da wannan ci gaban ga harshen hausa da kuma tasirin haka ga Hausawa.

Comments