Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Ilimi Hasken Rayuwa
Share
  • 2 years ago
Samar da rigakafin Cututukan dabobbi a Najeriya

Samar da rigakafin Cututukan dabobbi a Najeriya

Shirin Ilimi haske rayuwa tare da Bashir Ibrahim ya samu tattauna da shugaban cibiyar da ke Binciken cututtukan da magugguna dabobi ta kasa wato National Veteran Research Institute da ke Vom. Za ku ji karin haske kan yadda suke gudanar da ayyukansu, musamman samar da rigakafi ga dabobbi a Najeriya.

Comments