Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Ilimi Hasken Rayuwa
Share
  • 1 year ago
Gudunmawar kungiyoyin sa kai wajen bai wa yara mata Ilimi kashi na biyu (2)

Gudunmawar kungiyoyin sa kai wajen bai wa yara mata Ilimi kashi na biyu (2)

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ke gabatarwa, ya dora bisa cigaba da tattaunawa kan fannin matsalar da wasu 'ya'ya mata ke fuskanta, ta yadda iyayensu ke yin togaciya da matsalar tattalin arziki wajen kauracewa sanya su a makaranta, a maimakon haka sai a tura yaran talla.

Comments