Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Fina-Finai
Ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci Marigayi Baffa Ahmed Cinnaka

Ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci Marigayi Baffa Ahmed Cinnaka

Shirin dandalin fasahar fina-finai ya mayar da hankali kan ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci marigayi Baffa Ahmed wanda aka fi sani da Cinnaka, tare da Salisu Hamisu.

Comments