Keep up to date with every new upload!

Join free & follow Al'adu
Share
  • 1 year ago
Halin da iyalan mutum mai mata 130 ke ciki da kuma rabon gado

Halin da iyalan mutum mai mata 130 ke ciki da kuma rabon gado

Shirin na Al'adun Gargajiya, ya yi tattaki ne zuwa garin Bidda da ke jihar Niger a Najeriya, don jin halin da iyalin marigayi Alhaji Abubakar Masaba ke ciki da ke mata 130, da 'ya'ya masu tarin yawa.

Comments